wannan application in alkur'ani mai girma bugun warshu na Alhaji sunusi dantata wanda yayi shine Muhammad Sagir Yusuf(+2348109969918), wanda ya bada kofi: Professor Kamilu Sani Fage, wanda kuma ya bada umarni bugawa Alhaji Nasiru Ahali. wanan version in yafi nauyi amma yafi fitowa.